Latest
Wasu ’yan siyasar kudancin kasar nan na iya kalubalantar Shugaba Bola Tinubu a 2027. An yi karin haske kan ’yan siyasar da suka hada da Peter Obi da Nyesom Wike.
Gwamnan Adamawa Ahmadu Fintiri ya umurci ma’aikatan jihar da su gabatar da takardunsu na daukar aiki domin magance matsalar ma'aikatan bogi a jihar.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta haramta wa hukumar bincike da kula da zirga-zirgar ababen hawa (VIO) kwacewa ko kuma cin tarar masu ababen hawa.
A Afirka, wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar sun shafe shekaru da dama suna rike da madafun iko yayin da kuma suka haura shekaru 70 a duniya.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa 'yan najeriya sun gaji da jam'iyyar APC a kasar. Kwankwaso ya ce za a sauya APC..
A rahoton nan, za ku ji cewa Babban hafsan tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa ya bayyana yadda za a kawo karshen ta'addanci a Najeriya sannu a hankali
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaron ƙasa, Malam Nuhu Ribaɗu ya kira sunan Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano a wani taro a Abuja.
Gwamnan jihar Kano, ya nuna alhininsa kan rasuwar tsohuwar 'yar jarida Hajiya Fatima Kilishi Yari. Mai tallafa masa kan hulda da jama'a da ne ga marigayiyar.
Abba Kabir Yusuf ya kere dukkan gwamnonin Najeriya inda ya zama na daya a Najeriya. An zabi Abba Kabir Yusuf ne bisa kokari wajen yin ayyuka na musamman a Kano.
Masu zafi
Samu kari