Latest
A ranar Alhamis ne gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya kafa wata babbar tawagar tattaunawa da shugabannin ASUU da sauran kungiyoyin kwadago na jami'ar Gombe.
A wanna rahoton, gwamna Babagana Umara Zulum ya fusata da mutanen da su ka gina muhallansu a gabar ruwa a jihar Borno wanda ya ta'azzara ambaliya.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi tulin yan APC zuwa NNPP a jihar Kano. Kwankwaso ya ce yan APC makiya talaka ne kuma ya ce ba za su canza hali ba.
Rundunar ƴan sandan jihar Ribas ta bayyana cewa ba za ta shiga harkokin zaɓen kananan hukumomin da za a yi ranar Asabar ba, ta ce za ta yiwa umarnin kotu biyayya.
Dattijon Arewa Dakta Usman Bugaje ya ce shugaban kasa Bola Tinubu yana magana kamar bai san me ke faruwa na wahalar rayuwa a fadin Najeriya ba a halin yanzu.
Ministan makamashi na kasa, Adebayo Adelabu ya ce nan gaba kadan yan kasar nan za su samu saukin farashin wutar lantarki saboda ayyukan da gwamnatin tarayya ke yi.
Kungiyar 'yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya sun nunawa Shugaba Bola Tinubu kuskurensa na kin tsoma baki a rigimar masarautar Kano da ta ki karewa.
Kungiyar ACF ta bayyana damuwa kan karuwar rashin tsaro a sassan Arewacin kasar nan, inda ake ganin lamarin zai kazanta idan ba a dauki mataki a na gaba ba.
Abba Kabir Yusuf ya raba kayan miliyoyi a makarantun Kano domin inganta ilimi. Abba ya yiwa Ganduje gugar zana yayin raba kayan kan cewa ya rusa ilimi a Kano.
Masu zafi
Samu kari