Latest
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Umo Eno inda ya ce zai yi kewar marigayiyar har karshen rayuwarsa.
A wannan labarin, za ku ji yadda tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi takaicin kifewar kwale-kwale a jihar Neja wanda ya yi sanadiyyar rasa rayuka.
Gwamnatin ƙasar Rasha ta musanta zargin hannu a zanga-zangar 1 ga watan Oktoba, 2024 da aka yi a Najeriya, ta ce ƙasashen yamma ne ke naman haɗa faɗa.
Kalaman shugaban kasar Amurka, Joe Biden na yiwuwar kai hari kan matatun man Iran da yakin da ke gudana a gabas ta tsakiya ya fara shafar ma fetur.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nuna damuwa bayan mutuwar mutane a iftila'in hatsarin jirgin ruwa dauke da masu bikin Maulidi a jihar Niger.
Tsohon shugaban APC ya ce sun yi magudin zabe a jihar Rivers. Tsohon shugaban jam'iyyar ya ce ya fadi haka ne domin hana mutane magudin zabe a halin yanzu.
Allah ya yiwa shugaban Izala rasuwa. Sheikh Shua'ibu Muhammad Sarkin Fawa ya rasu ne bayan jinya da ya yi a Sokoto. Kungiyar Izala ce ta sanar da rasuwarsa.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kano da ke wakiltar Tudun Wada/Doguwa, Hon. Alhassan Ado Doguwa ya mayarwa Rabiu Musa Kwankwaso martani kan zaben 2027.
Gwamnatin jihar Borno ta hannun ma'aikatar lafiya ta sanar da ɓarkewar cutar kwalara a wasu ƙananan hukumomi sakamakon ambaliyar ruwan da ta faru.
Masu zafi
Samu kari