Latest
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya rantsar da shugabannin kananan hukumomin da aka zaba a jihar. Ya ja musu kunne kan nauyin da ke wuyansu.
A wanna rahoton, za ku ji cewa gwamnatin Ahmed Ododo a jihar Kogi ta na shirin faranta wa ma'aikatanta, musamman a cikin halin tsada da hauhawar farashi.
Ma’aikatan hukumar NAFDAC sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani kan harkokin jin dadin ma'aikata da karin girma. Sun zayyana bukatun da suke so a biya masu.
Ministar al'adu da tattalin arzikin fikira a gwamnatin Tinubu, Hannatu Musa Musawa ta fito ta yi magana kan cece-kucen da ake yi kan batun cewa ba ta yi NYSC ba.
Yan daba sun cinna wuta a kananan hukumomi biyu a jihar Rivers bayan zaben kananan hukumomi a jihar. Sun yi fashe fashe a wata karamar hukumar domin adawa da zabe.
Wani dattijo a APC, Ambasada Abayomi Mumuni ya ba sauran yan jam'iyyar shawara kan batun takarar Bola Tinubu a zabe mai zuwa, inda ya ce a bar zancen
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta gaza yin zama kan karar da tsohuwar ministar man fetur Diezani Alison-Madueke ta shigar na hana EFCC kwace kadarorinta.
Majalisar dokokin jihar Legas ta dauki matakin dakatar da daya daga cikin shugabannin kananan hukumomin jihar. Ana zarginsa da yin rashin biyayya.
Jigon APC, Dakta Garus Gololo ya ce ba za su amince da ba shugaba Bola Tinubu takara a zaben 2027 ba. Jigon APC ya ce Bola Tinubu ya kawo yunwa Najeriya.
Masu zafi
Samu kari