Latest
Yan sanda sun cafke wata kishiya da ta ke ganawa yara kanana azaba a jihar Adamawa. Kishiyar ta azabtar da jarirai mace da namiji wajen hanasu abinci da musu duka.
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta bayyana cewa gwamnati ba za ta iya ci gaba da tallafawa masu niyyar zuwa aikin Hajji ba. Ana fargabar kudin hajji zai kai N10m.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya amince da daukar yan sa kai 500 domin cigaba da yakar yan bindiga a Katsina. Dikko Radda ya ce za a cigaba da yakar yan bindiga.
Gwamna Siminalayi Fubara ya nuna damuwa kan martanin da Shugaba Bola Tinubu ya yi game da rikicin jihar Rivers inda shugaban ya kira sunansa shi kadai.
A wannan labarin, za ku ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda cin hanci da rashawa ya kassara Najeriya da hana ta cigaba mai dorewa.
Dan gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, Shamsuddeen Bala ya yi barazana ga fitaccen mai wallafa fadakarwa a cikin barkwanci a shafukan sada zumunta, Dan Bello.
Za a yi mukabala tsakanin Sheikh Isa Ali Pantami da Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi a kan amfani da carbi a Musulunci. Pantami ne ya bukaci a yi mukabalar.
Kamfanin NNPCL ya tsame kansa daga shiga tsakani domin ba dillalan mai damar ciniki kai tsaye da matatar Aliko Dangote da ake ganin zai kara farashin fetur.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya roki Ministan Abuja, Nyesom Wike da ya bar rigimar jihar ta wuce inda ya ce bai kamata rikicin ya ruguza cigaban jihar ba.
Masu zafi
Samu kari