Latest
A wannan labarin, za ku ji shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dalilin gwamnatinsa na daukar wasu matakan da su ka rikita tattalin arzikin kasar nan.
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta sanar da cewa tana ci gaba da tattaunawa da matatar mai na Dangote dangane da fara jigilar man.
Wani babban jagora a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ya bukaci Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa na shugabancin jam'iyyar.
A ranar Linitin ne shahararren jarumi kuma mawaki a Kannywood, Adam A Zango, ya zama sabon babban darakta janar na gidan talabijin din Qausain da ke jihar Kaduna.
'Yan bindigan da suka sace Hakimin Kanya a jihar Kebbi sun yi sanadiyyar rasuwarsa bayan sun ji masa rauni a kai. Jami'an tsaro sun ceto mutum takwas.
An samu sabani a wani taro da PDP ta gudanar a Abuja. Shugabannin jam'iyyar sun yi arangama kan wanda ya haddasa rikicin da ya mamaye su tsakanin Wike da Atiku.
Daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano sun koma All Progressives Congress (APC) ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya shawarci Gwamna Siminalayi Fubara ya bi umarnin kotu domin a samu zaman lafiya a jihar Rivers.
A wannan labarin, za ku ji dan majalisa mai wakiltar Bauchi ta Kudu, Shehu Buba Umar ya samu goyon bayan majalisar koli ta shari'ar musulunci kan zargin da ake masa.
Masu zafi
Samu kari