Latest
A wannan labarin, za ku ji cewa masu kada kuri’a a jihar Filato sun bayyana rashin dadinsu kan yadda zaben kananan hukumomi ke gudana saboda rashin jami'ai.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta yi korafi kan karin farashin mai da NNPCL ta yi a fadin kasar inda ta shawarci Bola Tinubu da ya yi gaggawar rage kuɗin.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci gwamnonin Najeriya su bi umarnin da Kotun Koli ta yanke kan 'yan cin gashin kan kananan hukumomi a kasar nan.
Wani Janar din soja daga Kano ya shiga mugun yanayi bayan tsare shi a birnin Abuja kan zargin handame kayan tallafin sojoji da siyar da wasu kayayyaki.
Yan ta'addar Boko Haram da suka tuba ana ba su horo domin taimakon sojoji da bayanai sun tsere da makamai, suna barazanar kai hare hare kan al'umma.
Kamfanin man fetur na NNPCL ya kara kudin man fetur a Najeriya. An bayyana sabon farashin man fetur a jihohin Arewa da Kudu. Karin kudin fetur a mulkin Bola Tinubu
Yayin da ake zargin gwamnoni da neman dakile yancin kananan hukumomi a jihohinsu Majalisar Tarayya tana ganawa ta musamman domin samar da mafita.
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana cewa yadda yan kasar nan su ka ji labari, ita ma haka ta tsinci batun karin farashin litar fetur.
Labarin karin farashin litar fetur da ya bullo yau Laraba ya jefa mazauna kasar nan a cikin fargaba da bacin rai bisa manufofin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari