Latest
Tsohuwar Ministar harkokin mata ta tafka babban rashin ɗanta inda Muhammadu Buhari ya tura tawagar tsofaffin Ministocinsa 10 domin yi mata ta'azziya.
Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta karbo rancen makudan Daloli daga Bankin Duniya a cikin watanni 16 da shugaban ya fara mulkin kasar nan.
Tsohon mataimakin gwamnan CBN ya bayyana a gaban kotu inda ya ba da shaida kan shari'ar da ake yi wa Godwin Emefiele dangane da sauya fasalin Naira.
Ministar mata ta bukaci yan Najeriya su kara hakuri da shugaba Bola Ahmed Tinubu kan halin da ake ciki. Ministar ta yi albishir mai dadi kan samun saukin rayuwa.
Wasu sarakunan gargajiya a Arewacin Najeriya sun koka kan yadda ake samun matsala game da kudin da ake ware musu na kaso biyar daga Gwamnatin Tarayya.
Sojojin Najeriya sun taru sun lakadawa dan sanda duka kuma ya mutu har lahira. Sojojin sun yi rundugu ga dan sandan yayin da wani soja ya kira su ta wayar tarho.
A wannan rahoton, rikicin cikin gida ya kunno kai cikin jam’iyyar APC reshen jihar Sokoto yayin da aka samu masu adawa da salon mulkin gwamna Ahmed Aliyu.
A wannan labarin, Sanata Ali Ndume ya bayyana ainihin abin da ya faru kan labarin da ake yadawa na cewa yan kungiyar Boko Haram sun kai masa hari.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta fito ta kare kanta kan karin da aka yi na farashin man fetur a fadin kasar nan.
Masu zafi
Samu kari