Latest
Karamin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya bayyana cewa dakarun tsaron kasar nan ba za su saurarawa yan ta’adda da masu taimaka masu ba.
Rigimar sarauta a jihar Edo ta haɗa fada a Majalisar Tarayya yayin da mambobinta suka kaure kan matsalar a yankin Okpella da ke karamar hukumar Etsako.
Wata mata da jikokinta hudu sun bakunci lahira bayan shan koko a unguwar Gaga da ke Oke Aro a Akure, jihar Ondo. An ce sun mutu a lokuta daban daban.
Ta cikin wannan labarin, za ku ga yadda gwamnatocin jihar Jigawa da ta tarayya sun fara duba yadda za a tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ya daidaita daga muhallansu.
Sojojin Najeriya sun kama manyan yan bindiga uku da suka fitini al'umma a jihohin Taraba da Filato tsawon shekaru. An kama wanda yake musu safarar makamai.
An fitar da jadawalin manyan jami'o'in duniya na 2025. An bayyana ABU, UI, da wasu 8 a matsayin manyan jami'o'in gwamnatin tarayya guda 10 mafi kyau a Najeriya.
Kwanaki bayan barazanar kifar da jiragen sojoji daga sararin samaniya, rundunar tsaro ta yi magana kan barazanar kifar da jirgin sama da Asari Dokubo ya yi mata.
Shugaban kungiyar dillalan man fetur (IPMAN) na kasa, Abubakar Garima ya zargi kamfanin main a NNPCL da yi masa shigo-shigo ba zurfi kan farashin fetur.
Hukumar kwastam ta karya farashin man fetur a jihar Adamawa. Kwastam za ta rika sayar da litar fetur a kan N630 kuma ta ware gidajen mai biyu domin samar da sauki
Masu zafi
Samu kari