Latest
Gwamnatin Bola Tinubu na cigaba da shan suka kan karin kudin fetur da aka yi. An bukaci shugaba BolaTinubu ya rage kudin fetur domin saukakawa talakan Najeriya.
Hukumar tattara bayanan sirri kan sha'anin kuɗi (NFIU), ta bayyana damuwarta kan yadda tsaron Najeriya ke tabarbarewa sakamakon shigowar makamai daga kasar Libiya.
A wannan rahoton, za ku ji shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya tofa albarkacin bakinsa kan karin farashin man fetur da kamfanin NNPCL ya yi a makon nan.
Yan sanda sun ceto yan jaridar da aka sace a Anambra suna tafiya daukar rahoto kan wasan Najeriya da Libya a Akwa Ibom. Yan bindigar sun kona gawar dan sanda.
A wannan labarin za ku ji yadda rashin samun fahimtar juna tsakanin kamfanin mai na kasa (NNPCL) da dillalan man fetur zai iya jawo sabuwar matsala kan samuwar mai.
Sanata Shehu Buba Umar mai wakiltar Bauchi ta Kudu ya ce lokacin fara tattaunawa kan yakin neman zabe bai yi ba amma ya kusa amsa kiran fitowa takarar gwamna.
Wasu yan bindiga da aka yi wa luguden wuta a Zamfara sun fara neman mafaka a jihar Kano. An gano cewa yan bindiga sun mallaki gidaje a unguwannin Kano.
Hajiya Lami, kanwa ga sakataren gwamnatin Kano, Dakta Baffa Bichi, ta fice daga NNPP zuwa APC. Ta ce za ta yi iya kokarinta wajen janyo yayanta zuwa jam'iyyar.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Dakta Doyin Okupe ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya je Birtaniya domin hana ƴan siyasa tsoma baki a sauya ministoci.
Masu zafi
Samu kari