Latest
Yan sanda sun ceto yan jaridar da aka sace a Anambra suna tafiya daukar rahoto kan wasan Najeriya da Libya a Akwa Ibom. Yan bindigar sun kona gawar dan sanda.
A wannan labarin za ku ji yadda rashin samun fahimtar juna tsakanin kamfanin mai na kasa (NNPCL) da dillalan man fetur zai iya jawo sabuwar matsala kan samuwar mai.
Sanata Shehu Buba Umar mai wakiltar Bauchi ta Kudu ya ce lokacin fara tattaunawa kan yakin neman zabe bai yi ba amma ya kusa amsa kiran fitowa takarar gwamna.
Wasu yan bindiga da aka yi wa luguden wuta a Zamfara sun fara neman mafaka a jihar Kano. An gano cewa yan bindiga sun mallaki gidaje a unguwannin Kano.
Hajiya Lami, kanwa ga sakataren gwamnatin Kano, Dakta Baffa Bichi, ta fice daga NNPP zuwa APC. Ta ce za ta yi iya kokarinta wajen janyo yayanta zuwa jam'iyyar.
Tsohon mai magana da yawun shugaban kasa, Dakta Doyin Okupe ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya je Birtaniya domin hana ƴan siyasa tsoma baki a sauya ministoci.
Kwamitin gudanarwa na PDP ya danatar da sakataren yada labaran jam’iyyar na kasa, Debo Ologunagba da babban mai ba jam'iyyar shawara kan harkokin shari'a.
Tsagin kwamitin ayyukan PDP na kasa ya sanar da dakatar da shugaban jam'iyyar na kasa, Umar Damagum da kuma sataren jam'iyyar na kasa, Samuel Anyanwu.
Gwamnatin jihar Gombe ta sanar da fara biyan mafi karancin albashin N70,000 yayin da ake cikin mummunan hali na tsadar rayuwa a fadin Najeriya baki daya.
Masu zafi
Samu kari