Latest
Gwamnatin Borno ta yi gyara kan adadin tubabbun yan Boko Haram da su ka tsere daga wurin da ake ba basu horo. Gwamnatin ta ce mutum shida ne su ka gudu.
Matar Bola Tinubu, Oluremi ta yi kyautar kudi N1bn ga jami'ar OAU yayin wata ziyara da ta kai. Oluremi Bola Tinubu ta bukaci a rika tsaftace muhallin jami'ar.
An gano gaskiya kan ikirarin da aka yi na cewa Atiku Abubakar ya bayyana goyon bayansu ga gwamnan Bauchi a matsayin dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2027
Jam'iyyar APC reshen jihar Bayelsa ta sanar da dakatar da karamin Ministan mai, Heineken Lokpobiri da tsohon dan takarar gwamna, David Lyon a yau Juma'a.
APC ta ce yan kasa na ganin sauyi mai ma'ana a Najeriya a karkashin mulkin Bola Tinubu saboda haka babu bukatar neman sauyi kamar yadda PDP ta bukata.
Gwamnatin Kano ta cika alkawarin da ta daukar wa yan kasuwar da Iftila'in gobara ya fada masu, inda gwamna ya kai ziyarar jaje da ba su tallafin Naira miliyan 100.
Kotun tarayya da hana belin jami'in Binance a kan zargin karya dokar haraji. Ya bukaci a ba shi beli ne domin duba lafiyarsa na tsawon mako 6 amma lauyan EFCC ya ki.
Yayin da rikicin jam'iyyar PDP ke kara ƙamari, tsagin jam'iyyar PDP ta nada sabon mukaddashin shugabanta ta kasa a yau Juma'a 11 ga watan Oktoban 2024.
Gwamnatin Bola Tinubu ta fara sayar da buhun shinkafa a kan N40,000 a jihar Ogun. Za a cigaba da sayar da buhun shinkafar ne dukkan jihohin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari