Latest
Kwanaki kusan 10 da tafiya Ingila, an ga hotunan shugaba Bola Ahmad Tinubu. Ibrahim Kabir Masari wanda yana cikin na hannun daman ya iya ganawa da shi
Majalisar Tarayya, Terseer Ugbor ya maka Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue da mukarrabansa biyu kan zargin bata masa suna game da kayan tallafi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake shillawa zuwa wata kasar bayan ya yi 'yan kwanaki a birnin Landan na kasar Faransa. Tinubu dai ya tafi hutun sati biyu ne.
Gwamnatin jihar Katsina ta ware makudan kudi domin tallafawa garine Damagaram da ke kasar Nijar da makudan kudi har $10,000 domin gyaran masallaci.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya yi wa wadanda suka siyar da kuri'unsu a lokacin zaben 2023 shagube kan tsadar rayuwa.
A ranar Juma'ar nan gwamna Abba Kabir Yusuf ya shige gaba zuwa makarantar 'Governors' College' domin kai wasu muhimman kaya ciki har da kujerun zama 1000 ga dalibai.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya jajantawa iyalan shugaban NNPCL, Mele Kyari kan rashin yarsa da ya yi a yau Juma'a 11 ga watan Oktoban 2024.
Yayin da al'umma ke kokawa kan karin farashin man fetur a Najeriya, Sanatan Borno ta Kudu, Ali Ndume ya roki alfarma wurin Bola Tinubu kan halin kunci da ake ciki.
Yan daba sun harbi wani dan tiktok mai suna Salo a jihar Legas. Yan dabar sun harbi Salo ne yayin da yake neman fetur. Yana kwance a asibiti rai a hannun Allah.
Masu zafi
Samu kari