Latest
Majalisar Dokoki ta gabatar da kudiri domin kirkirar Jami'ar Bola Tinubu wanda mataimakin shugaban Majalisar, Hon. Benjamin Kalu ya gabatar a gabanta.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fusata da kalaman tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi da kokarin tunzura jama'a, inda ta ce ba shi da kishin kasa.
Kanin tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose mai suna Isaac Fayose ya ce daga yau shi ne shugaban PDP inda ya ce duk wanda ba yarda ba ya je kotu yana jiransa a can.
Siyasar Kano na ci gaba da ɗaukar ɗumi bayan ɓullar wata sabuwar ƙungiya mai suna ‘Abba Tsaya da Ƙafarka’ mai rajin neman Gwamna Abba Kabir ya taka Kwankwasiyya.
Yayin da yan Najeriya ke ta yada rade-radin rashin lafiyar Bola Tinubu, hadimin shugaban a bangaren siyasa, Ibrahim Masari ya yi magana kan jita-jitar rashin lafiya
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi magana kan batun soke hujumar EFCC mai yaki da rashawa a Najeriya. Ya ce gyara ya kamata a yi mata.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya a majalisar wakilai ta 8, Sanata Shehu Sani, ya ce akwai rikice-rikice guda shida a Najeriya da aka barwa Allah ya magance da kansa.
Akwai ‘yan gidan Olusegun Obasanjo da Bola Tinubu da ke siyasa. Rabiu Kwankwaso ya bi sahun Yar’adua, Saraki, Ibrahim Waziri domin akwai ‘yan siyasa a cikin jininsa
An kawo jerin mutanen gida guda da suka yi siyasa tare lokaci daya. Alal misali Rabiu Kwankwaso ya na da kani wanda ya taba zama shugaban Matasan Kwankwasiyya.
Masu zafi
Samu kari