Latest
Shugabannin jam'iyyar APC a gundumar Toru-Ndoro da ke karamar hukumar Ekeremor a jihar Bayelsa sun dakatar da shugaban APC, Mr Eniekenemi Mitin daga mukaminsa.
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya dakatar da hadiminsa bayan ya yi ikirarin cewa ya amince zai biya ma'aikata sabon mafi karancin albashi na N70,000.
Wani matashi a Jigawa ya kona kakarsa har lahira da man fetur kan sukansa da take yi. Yan sanda sun kama matashin da ya kona kakarsa, an gano yana da tabin hankali
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana himmatuwar gwamnatin Bola Tinubu wurin inganta rayuwar al'umma inda ya ce saura kiris a fita a kangi.
Daraktan hukumar DSS, Adeola Ajayi ya kira wata ganawa tsakanin kamfanin NNPCL da kungiyar IPMAN domin nemo mafita a rigimar da suke yi kan farashin fetur.
PDP ta kammala shirin kashe wutar rikicin shugabanci a karshen Oktoban nan. majalisar NEC za ta sauke daukacin shugabannin jam’iyyar PDP kafin labari ya canza.
Tsohon gwamnan Ekiti bai da matsala idan rikicin cikin gidan jam’iyyar adawa ta PDP ta kashe kowa. Ayo Fayose ya koma ‘dan kallo yayin da ake yaki a jam'iyya.
Babban yaron shugaban jam’iyyar APC na kasa a duniya zai iya shiga NNPP. An sake ganin Abdulaziz Ganduje tare da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf a Abuja.
A zamanin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a 2012, Bola Tinubu ya soki gwamnatin wancan lokaci kan cire tallafin man fetur a fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari