Latest
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar matar tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja mai suna Tinuade Ladoja a jiya Litinin 14 ga watan Oktoban 2024 a Ibadan.
Gwamnatin Tarayya ta fadi dalilin shiga halin kunci a Najeriya inda ta bukaci hadin kan masu ruwa da tsaki da ma'aikatu masu zaman kansu domin inganta kasa.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Abdullahi Baffa Bichi ya musanta alaka da kungiyar da ake zargin yana daukar nauyinta ta 'Abba tsaya da kafarka' a Kano.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta kara faɗawa cikin rikici da aka ji sanarwar dakatar da sakataren gwamnati, Baffa Bichi da kwamishinan sufuri.
Gwamna Dapo Abiodun ya bayyana N77,000 a matsayin albashin ma'aikata mafi ƙaranci bayan ganawa da ƴan kwadago a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun.
A wannan labarin, za ku ji cewa rundunar yan sandan reshen Jigawa ta samu nasarar cafke wasu daga cikin mugayen yan fashi da makami da su ka addabi yankin.
'Yan wasan kwallon kafa na Najeriya watau Super Eagles sun dawo gida Najeriya bayan 'wulakanta' su a filin jirgin Libya, sun dawo ba tare da buga wasa ba.
Gwamnatin jihar Kogi ta kara kira ga gwamnatin tarayya da ƙungiyoyin agaji na duniya su kawo ɗauki sakamakon mummunar ambaliyar da ta raba mutane da mahallansu.
Yan fashi da makami sun mamaye wata unguwa cikin dare sun bi gida gida suna ta'addanci kan bayin Allah. Yan fashin sun sace makudan kudi da kayayyaki.
Masu zafi
Samu kari