Latest
Shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari ya yi magana kan rashin ƴarsa mai suna Fatima Kyari inda ya nuna alhinisa da yi mata addu'ar samun rahama a gobe kiyama.
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Bala Mohammed, ya bayyana cewa an samu nasarar warware rikicin da ya addabi jam'iyyar.
AbdulMalik Tanko, malamin da kotu ta kama da da laifin kashe dalibarsa mai shekaru biyar, Hanifa ya koma kotu domin a janye hukuncin kisa da aka yanke masa.
Kungiyar yan kasuwar man fetur, IPMAN ta ce za a iya samun saukin farashin litar man fetur a Najeriya bayan ta yi sulhu da kamfanin man Najeriya na NNPCL.
Rundunar yan sandan Kano ta ce a shirye ta ke wajen inganta alaka da jama'a a kan jami'anta domin kara samun nasara a yaki da ayyukan bata-gari a jihar.
Kungiyar gwamnonin da suka ɗare kan mulki a inuwar jam'iyyar PDP sun umarci abokin hamayyar Iliya Damagum ya tattara kayansa ya bar ofishin shugabanci.
Abba Kabir Yusuf ya kashe wutar rikici tsakanin Abdullahi Baffa Bichi da jiga jigan yan NNPP a Kano. Abba ya yi sulhu a tsakaninsu ne a fadar gwamnatin jihar Kano.
Kotun ɗaukaka kara ta zabi ranar 17 ga watan Oktoba, 2024 domin fara sauraron korafe-ƙorafen da aka shigar gabanta dangane da taƙaddamar kujerar sarautar Kano.
Kwamitin shugaban kasa kan tsare-tsare da garnabawul ga harkokin haraji ya nemi a kara harajin da ake karba daga masu kudin kasar nan zuwa 25% na kowace N1.5m.
Masu zafi
Samu kari