Latest
Babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta umarci hukumar EFCC da ta dakatar da duk wani yunkuri na gayyatar tsohon Ministan tsaron kasa, Lawal Batagarawa.
Rikici ya kara kunno kai a jam'iyyar NNPP reshen jihar Kano yayin da aka samu bayyanar sabon shugaba a cikinta, an samu bullar sabon shugaba a cikinta.
Wasu 'yan daba sun kai farmaki a sakatariyar jam'iyyar PDP da ke birnin Makurdi na jihar Benue. 'Yan daban sun kwashe kayayyaki tare da wasu takardu.
Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba zai ce komai ba dangane da rigimar cikin gida da ta ɓarke a jam'iyyar NNPP ta jihar Kano.
Kasar Birtaniya ta fitar da sanarwa kan neman raba Najeriya da yan a ware na kasar Yarabawa suka yi. Gwamnatin tarayya ce ta nemi Birtaniya ta yi bayani kan lamarin.
Sanatan da ke wakiltar Kano ta Kudu, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya zargi 'yan siyasa da dora matasa kan harkar sha da ta'ammali da miyagun kwayoyi.
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Plateau (PLASIEC) ta sanar da zaben kananan hukumomi da aka gudanar inda wasu yan kabilar Igbo suka yi nasara.
Gwamnatin jihar Taraba ta karyata zargin da ake mata cewa tana shirin rusa gidan sarautar Takum da babban Masallacin Juma'a na garin, ta ce zargin ksrya ne.
Yan bindiga sun kai hari wani kauye a jihar Filato inda suka kashe mutane biyar ciki har da wani dattijo. Yan bindigar sun yi kawanya a kauyen ne cikin dare.
Masu zafi
Samu kari