Latest
Dakarun sojoji sun samu nasarar hallaka wasu miyagun 'yan bindiga a jihar Kaduna. 'Yan bindigan dai sun je karbar kudin fansa ne na mutanen da suka sace.
A yayin da ake tsaka da jimamin durkushewar tashar wutar lantarki, kamfanin da ke kula da wutar lantarkin Najeriya (TCN) ya bayar da bayanin halin da ake ciki.
Primate Elijah Babatunde Ayodele ya hango cewa za a iya fuskantar karamar girgizar kasa a jihar Legas nan ba da jimawa ba. Ya nemi mutane su dage da addu'a.
Ana tsaka da jimamin durkushewar tashar wutar lantarki, an bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya gaggauta sallamar daya daga cikin 'yan majalisar ministocinsa.
Jagororin jam'iyyar APC mai mulki a jihar Legas sun ba 'yan Najeriya shawara kan gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Sun bukaci a kara hakuri.
Tun kafin zama shugaban kasa har zuwa yanzu, akwai wasu sunaye ko inkiya da aka mannawa Bola Ahmed Tinubu saboda burgewa ko kuma sukarsa game da sunan.
Majalisar dokokin jihar Rivers ta ayyana kujerun ƴan majalisa 4 na tsagin Gwamna Fubara a matsayin babu kowa, ta buƙaci INEC ta shirya zaben cike gurbi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fice ya bar jihar a ranar Talata. Gwamnan ya bar jihar ne yayin da rikicin jam'iyyar NNPP mai mulki ya yi kamari.
Rundunar yan sanda ta cafke barayin babur da suka sassara dattijo dan shekaru 60 a kayi. Barayin sun sace wa dattijon babur, wayar hannu da makudan kudi.
Masu zafi
Samu kari