Latest
Gwamnatin tarayya ta fara shirin turawa talakawa milyan 20 kudi ta asusun banki domin rage radadi. An bayyana abin da Bola Tinubu ke yi kan karya farashin abinci.
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), ya fito ya musanta cimma yarjejeniya da kungiyar dillalan mai ta Najeriya (IPMAN) kan farashin man fetur.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi yan APC da sauran jam'iyyu har 1776 zuwa NNPP a Kano. Hakan share hanya ne ga Abba Kabir Yusuf kan zaben gwamna na 2027.
Alamu sun nuna alaƙa ta fara tsami tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabiu Kwankwaso, sun fara samun sabani kan kujerar SSG da kwamishinan yaɗa labarai.
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu da su hada karfi da karfe wajen karfafa ci gaban mata da daidaiton jinsi a Najeriya.
Shugaban kwamitin shugaban kasa kan tsare-tsare da garanbawul ga harkokin haraji , Taiwo Oyedele ya musanta cewa kasar nan ba ta da kudi, an gano inda matsala ta ke.
An samu asarar rayuka bayan wata tankar mai ta gamu da hatsari a jihar Jigawa. Mutane kusan 100 ne suka rasu yayin da wasu mutum 50 suka samu raunuka.
An fara raba tallafin ambaliyar ruwa na milyoyin kudi a jihar Katsina ga talakawa. Gwamna Dikko Radda ya bayyana yadda za a raba tallafin ga mutanen Katsina.
Mazauna Anka a jihar Zamfara sun yi ihun neman dauki biyo bayan barazana da yan bindiga su ka yi na kai masu hari saboda cafke dan ta'adda a yankin.
Masu zafi
Samu kari