Latest
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa cewa daliban kasar nan 40,000 ne su ka ci moriyar lamunin karatu da aka bijiro da shi domin inganta ilimi.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya rattaba hannu kan dojar da za ta rika tara wani kaso na kudin kananan hukumomi da asusun jiha, ya faɗi dalili.
Kungiyoyin fararen hula sun fara lallaba Bola Tinubu kan sakin kasurgumin dan ta'adda Nnamdi Kanu. Sun ce sakin Kanu zai kawo zaman lafiya a Kudu maso Gabas.
Wutar rikicin APC na shirin mutuwa, bayan kungiyar APC reshen Arewa ta Tsakiya ya dakatar da fafutukar da ta ke a kan shugaban jam'iyyar, Abdullahi Umar Ganduje.
Gwamnatin jihar Sokoto ta shirya kaddamar da shirin sayar da shinkafa da sauran kayan abinci bisa farashi mai rahusa. Za a siyar da kayayyaki a mazabun jihar.
Akwai yiwuwar Umar Damagum ya yi bankwana da kujerar shugaban jam'iyyar PDP na kasa a mako mai zuwa yayin da gwamnonin jam'iyyar suka ba shi wata dama
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bukaci Fulani su ɗauki batun zaman lafiya da muhimmanci, inda ya ce tarihi ya nuna ba su yarda da tashin tashina ba.
Tsohon Sanata ma wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana rashin gamsuwa da shawarar da Bankin Duniya ya ba kasar nan kan bunkasar tattalina arziki.
Gwamnatin tarayya ta fara shirin turawa talakawa milyan 20 kudi ta asusun banki domin rage radadi. An bayyana abin da Bola Tinubu ke yi kan karya farashin abinci.
Masu zafi
Samu kari