Latest
Gwamnatin tarayya ta shiga alhinin asarar rayuka bayan fashewar tankar fetur da ta salwantar da rayuka akalla 107 a Jigawa bayan takar fetur ta kama wuta.
Yayin da Shugaba Bola Tinubu ke cigaba da kasancewa a kasar Faransa, Mataimakinsa, Kashim Shettima zai tafi kasar Sweden domin wakiltar Najeriya na kwanaki biyu.
Uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta mika sakon ta'aziyya kan mutanen da suka rasu sakamakon fashewar tankar man fetur Jigawa.
Yayin da aka shiga jimamin rasa rayuka sama da 107 a Jigawa bayan fashewar tankar mai, wata tankar makare da fetur ta fadi a jihar Ogun, an tafka asara.
Kalaman Godswill Akpabio gabanin zanga-zanga sun jawo rikici a kasar nan. Legit Hausa ta bibiyi lokutan da ya yi irin wannan baram-barama a baya.
Tsohon minista ya gargadi Bola Tinubu kan tsananin yunwa a Najeriya kamar lokacin yakin basasa. Ministan ya ce idan aka kure talaka za a shiga yaki mai muni a kasar
Akwai wasu gwamnoni a Najeriya da suka yi rusau da ya jawo cece-kuce inda ake zargin suna yi ne kawai saboda daukar fansa kan yan adawarsu a siyasa.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya yi kira ga ƴan Najeriya su daure su rika biyan haraji domim ta haka ne gwamnati za ta masu aikin da zai amfane su.
Shugabannin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun sanya labule da gwamnatin tarayya. Ganawar na zuwa ne bayan an kara farashin man fetur a kasar nan.
Masu zafi
Samu kari