Latest
Yayin da ake tunanin waye zai jagoranci Najeriya bayan tafiyar Bola Tinubu da Kashim Shettima, Fadar shugaban kasa ta yi fayyace yadda lamarin ya ke.
Bola Ahmed Tinubu ya fusata da yadda yan kasa ke sayen litar fetur a baya, ya lashi takobin dakatar da tashin farashin litar fetur zuwa N200, sannan zai yi sauki.
Yayin da ma'aikata ke cikin halin kunci a Najeriya, Gwamnatin jihar Delta ta shirya biyan mafi ƙarancin albashin N70,000 a karshen wannan wata ta Oktoba.
Jam'iyyar APC ta samu tagomashi a jihar Kaduna yayin da ake dab da gudanar da zaben shugabannnin kananan hukumomi. Tsohon shugaban LP ya koma APC.
Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce abubuwa da ke faruwa a NNPP ya kara nuna gaskiyar maganar da yake faɗa kan Kwankwaso, ya buƙaci Abba Kabir ya canza tunani.
A yau Laraba 16 ga watan Oktoban 2024, masana'antar shirya fina-finan Nollywood ta shiga jimami na rashin fitaccen jaruminta mai suna Otunba Ayobami Olabiyi.
Wani mai barkwanci da aka fi sani da Lasisi ya tura sako ga Muhammadu Buhari a madadin talakawan Najeriya. Lasisi ya ce suna kewar Buhari a halin yanzu.
Yayin da ake cigaba da rikicin masarauta a Kano, Sarki Muhammadu Sanusi II ya sake nada Alhaji Gambo a matsayin Jakadan Garko da za a yi bikin nadinsa a yau Laraba.
Majalisar wakilan tarayya ta nemi mahukunta su sauya tunani dangane da batun ƙarin farashin litar man fetur na gas na tukunyar girki don rage wahala.
Masu zafi
Samu kari