Latest
An fara hasashe kan yadda zaben shekarar 2027 zai gudana a Najeriya. Ana ganin rikicin yan adawa a PDP, LP da NNPP zai iya ba Tinubu tazarce a 2027.
Yayin da ake ta yada jita-jita cewa akwai rashin jituwa tsakanin Bola Tinubu da Majalisar Dattawa, hadimin shugaban, Sanata Basheer Lado ya karyata rade-radin.
Gwamnatin Najeriya ta amince za ta ɗauki wasu matakai da za su taimaka wajen rage tsadar sufuri da hauhawar kayan abinci a Najeriya a zamanta da ƴan kwadago.
Kwastam ta kama makamai da suka kai kusan darajar N10bn ana kokarin shigowa da su Najeriya a shekaru shida. Ana kokarin shigowa da su ga irinsu Bello Turji.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta yi kira ga gwamnati da ta nemo hanyoyin ragewa 'yan Najeriya radadi. Majalisar ta bukaci a gyara matatun mai da suka lalace.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ce a cikin wasu shekarar 2023, za ta fitar da jama'ar kasar nan akalla miliyan 100 daga kangin talauci da ake ciki a yanzu.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Aliyu Muh'd Sani ya soki yadda wasu malaman sunnah suka sauya salon koyarwa yadda ya dace domin neman mabiya a kafofin sadarwa.
Bayan tafiyar Tinubu hutu an yi jita jitar cewa Tinubu ba shi da lafiya yana asibiti, an kara kudin fetur kuma an yawaita kiran Tinubu da T-Pain ciki har da Atiku.
Majalisar wakilan kasar nan ta bayyana cewa akwai babbar barazana ga zaman lafiya a fadin kasar nan sakamakon karin farashin fetur da ya jefa jam'a cikin matsi.
Masu zafi
Samu kari