Latest
Mahukuntan babban masallacin sun amince da nadin Farfesa Iliyasu Usman a matsayin sabon limanin, lamarin da ya yi wa musulmin Kudu maso Gabas dadi ainun.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi ya bayyana fatan samun hadin kai yan kasar nan bayan nadin Farfesa Iliyasu Usman a matsayin sabon limami.
Gwamnatin tarayya na yunkurin mayar da masu motoci amfani da iskar gas na CNG. Tsarin yana da saukin arha fiye da man fetur wanda ya yi tsada a Najeriya.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta musanta rade-radin cewa tana yiwa APC mai mulki aiki a boye bayan zargin da shugaban NLC, Joe Ajaero da Kenneth Okonkwo ke yi.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya bi layin gwamnan Legas, ya amince da N85,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati.
Rundunar yan sanda ta fatattaki yan bindiga a birnin tarayya Abuja yayin da yan ta'adda suka tunkari Abuja tsakar rana. Yan sanda sun kama mugu dan bindiga daya.
Tsohon gwamnan Osun, Olagunsoye Oyinlola ya bayyana yadda mahaifinsu ya gargade su kan arzikin da ya bari saboda ka da kowa ya saka rai wurin cin gadonsa.
Sanat Orji Kalu ya ce ko yau aka yi zabe yan Najeriya za su zabi APC. Sanatan APC ya fadi dabarar da APC za ta yi wajen shawo kan talakawan Najeriya yayin zabe.
Elebute-Halle, tsohuwar ƴar takarar gwamna a inuwar ADP a jihar Ekiti, ya jagoranci dubban magoya bayanta zuwa APC, ta ce sun gamsu da mulkin Tinubu.
Masu zafi
Samu kari