Latest
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi alhini kan rasa rayukan da aka samu sakamakon fashewar tankar mai a jihar Jigawa.
Gwamnatin tarayya ta gargadi mutanen jihohi kan samuwar ambaliyar ruwa. Gwamnatin ta ce za a iya samun mummunar ambaliya a Kogi, Taraba, Neja da Benue.
An gurfanar da wani magidanci, Umar Inusa a gaban kotun shari'ar Musulunci a Kano bisa tuhumar raunata matarsa a ƙirji, alkali ya ɗage zaman zuwa watan Nuwamba.
Wata gamayyar kungiyoyin APC reshen Arewa ta tsakiya, ta bayyana kudurin ta na dakatar da yunkurin tsige shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje.
Jam'iyyar APC a jihar Plateau ta sanar da janyewarta daga fafatawa a zaben kananan hukumomi da za a sake yi a jihar Plateau bayan PDP ta lashe dukan kujeru.
Jam'iyyar NNPP ta ce ta gano yadda jam'iyyar APC ke dauke da alhakin rura rikici a sauran jam'iyyun kasar nan saboda cimma bukatun kashin kai a zaben 2027.
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi wa yan kwadago sababbin alkawura kan karin kudin fetur. Gwamnatin Najeriya ta ce za ta tabbatar an yi karin albashi a dukkan jihohi.
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi kira ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya sake tunani kan manufofinta na tattalin arziki, ya ce mutane na cikin wahala.
Wata mota mai amfani da iskar gas na CNG ta fashe a wani gidan mai da ke jihar Edo. Lamarin ya jawo firgici yayin da wasu mutane suka samu raunuka.
Masu zafi
Samu kari