Latest
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Bode George, ya bayyana cewa hakurin da Shugaba Tinubu ya ba shi ya sanya ya ki barin Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya isa Sweden domin wakiltar Bola Ahmed Tinubu. Kashim Shettima zai tattauna ne kan harkokin kasuwanci.
Kungiyar dillalan fetur ta kasa (IPMAN) ta shaidawa yan kasar nan cewa tattaunawa ta yi nisa tsakaninsta da matatar Dangote kuma za a samu sauki kwanan nan.
Zababben gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya koka kan yadda gwamnatin Hodwin Obaseki ke ci gaba da karbo basussuka yayin da ake shirin mika masa mulki.
An fara hasashe kan yadda zaben shekarar 2027 zai gudana a Najeriya. Ana ganin rikicin yan adawa a PDP, LP da NNPP zai iya ba Tinubu tazarce a 2027.
Yayin da ake ta yada jita-jita cewa akwai rashin jituwa tsakanin Bola Tinubu da Majalisar Dattawa, hadimin shugaban, Sanata Basheer Lado ya karyata rade-radin.
Gwamnatin Najeriya ta amince za ta ɗauki wasu matakai da za su taimaka wajen rage tsadar sufuri da hauhawar kayan abinci a Najeriya a zamanta da ƴan kwadago.
Kwastam ta kama makamai da suka kai kusan darajar N10bn ana kokarin shigowa da su Najeriya a shekaru shida. Ana kokarin shigowa da su ga irinsu Bello Turji.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta yi kira ga gwamnati da ta nemo hanyoyin ragewa 'yan Najeriya radadi. Majalisar ta bukaci a gyara matatun mai da suka lalace.
Masu zafi
Samu kari