Latest
Hawaye da firgici sun mamaye wasu mazauna Abuja yayin da hukumar FCTA karkashin jagorancin Nyesom Wike ta fara rusa wasu gine-gine a ranar Alhamis.
Sanata Orji Kalu, ya bayyana abin da yake samu duk wata a matsayinsa na dan majalisar tarayya. Hakan ya biyo bayan wani Sanata ya ce yana karbar N21m duk wata.
Shugaban APC na Rivers Tony Okocha ya dage cewa ministan birnin tarayya, Nyesom Wike zai ci gaba da zama dan PDP kuma ba zai taba barin jam’iyyar zuwa APC ba.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu a ranar Alhamis ya bayyana cewa za a gudanar da zaben gwamnan jihar Anambra a ranar 8 ga watan Nuwamba, 2025.
Gwamnatin jihar Niger ta dauki mataki domin saukakawa al'umma inda ta kafa kwamiti mai mutane bakwai kan kayyade farashin kayan abinci da masarufi.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare.na kasa, Abubakar Atiku Bagudu ya bayyana cewa dole yan kasar nan su sake lissafi wajen yin cefane domin babu kudi a kasa.
Bankin duniya ya ba Tinubu shara kan kar ya kuskura ya dawo da tallafin man fetur da farfado da darajar Naira wanda su ne tsare tsaren shugaba Bola Tinubu.
Yan majalisar dattawan Najeriya sun kaɗa kuri'ar amincewa da kwarin guiwa kan shugabansu, Sanata Godswill Akpabio bayan an fara rade-radin za a tsige shi.
Fusatattun daliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Lafiya da ke Jega a Jihar Kebbi sun kona gidan shugaban makarantar Haruna Saidu-Sauwa tare da lalata motarsa.
Masu zafi
Samu kari