Latest
Tsohon gwamnan Osun, Olagunsoye Oyinlola ya bayyana yadda mahaifinsu ya gargade su kan arzikin da ya bari saboda ka da kowa ya saka rai wurin cin gadonsa.
Sanat Orji Kalu ya ce ko yau aka yi zabe yan Najeriya za su zabi APC. Sanatan APC ya fadi dabarar da APC za ta yi wajen shawo kan talakawan Najeriya yayin zabe.
Elebute-Halle, tsohuwar ƴar takarar gwamna a inuwar ADP a jihar Ekiti, ya jagoranci dubban magoya bayanta zuwa APC, ta ce sun gamsu da mulkin Tinubu.
Gwamnan Kaduna ya bayyana buƙatar jingine duk wani banbanci a haɗa karfi wuri ɗaya domin ganin bayan ƴan ta'addan da suka addabi Arewa maso Yamma.
Sojojin Najeriya sun samu nasarar ceto mutane da dana a hannun masu garkuwa da nutane. Haka zalika sojoji sun kashe wasu shugabannin yan ta'adda hudu.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya ce gwamnatin Najeriya ta san ba za ta iya magance matsalar tattalin arziki ba.
Rundunar yan sanda a Lagos ta wanke jarumar fina-finai, Lizzy Anjorin -Lawal kan zargin satar zinari da ake yi mata a kasuwar Oba Akintoye inda ta ce an yi kuskure.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu ya ce yana kwarewar zama shugaban ƙasa kuma da yiwuwar ya nemi takara idan Bola Tinubu ya hakura da neman tazarce.
Dubun wani dan bindiga da ya kashe yan mata a jihar Ogun ta cika. An kama dan bindigar ne bayan ya kashe yan mata ya wulakanta gawarsu a wani yanki na Ogun.
Masu zafi
Samu kari