Latest
An samu asarar rayukan bayin Allah bayan wani abin fashewa da aka boye a tashar mota ya tashi da fasinjoji a jihar Borno. Mutane da dama sun jikkata.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya shawarci gwamnonin da ke kan wa'adi na biyu da su lura sosai wajen zabar mutanen da suke so su gaje su.
Dr. Lamido ya nemi Kudu maso Yamma su fitar da dukkan ‘yan takarar shugaban kasa a 2027, sannan a bai wa Kudu maso Gabas dama a 2031 don adalci da daidaito.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna alhini kan rasuwar 'yan wasa a hatsarin mota. Ta ba iyalansu tallafin kudi.
Saudiyya ta hana Sheikh Ahmad Gumi da wasu malamai sama da 16 shiga Madina domin gudanar da aikin Hajji. Legit ta tattaro yadda hakan ya shafi duniyar Musulunci.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci 'yan Najeriya da su kai zuciya nesa kan gwamnatinsa. Ya bayyana cewa tabbas akwai alamun nasara daga karshe.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta ayyana ranar hutu don jimamin rasuwar 'yan wasan da suka yi mummunan hatsarin mota.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa ya sanar da Shugaba Bola Tinubu cewa ba zai mara masa baya ba a 2023.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai, ya koka kan matsalar rashin ingantaccen shugabanci a Najeriya. Ya nuna cewa mulki a yanzu yana hannun baragurbi.
Masu zafi
Samu kari