Latest
Malamin addinin Musulunci, Abdulrasheed Alaseye, ya fada cikin damuwa bayan ya rasa N351,169 a hannun kamfanin da ya yi alkawarin samar masa da damar zama dillali.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya mika motocin sintiri 78 ga rundunar ‘yan sanda domin inganta tsaro a jihar, musamman yankunan kananan hukumomi 44.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taron gaggawa a Saudiyya, inda ya goyi bayan tsagaita wuta da lumana tsakanin Isra’ila da Falasɗinu.
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na bakin kokarinta domin ganin ta shawo kan matsalar rashin tsaro a kasar nan.
An tafka asarar rayuka a jihar Filato bayan wata mahakar ma'adanai ta rufta da ma'aikata a cikinta mutane 13 sun rasa rayukansu a mahakar da ke Bassa
Gwamnatin Kano karƙashin Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta ciyo bashin N177bn daga wani mai bada lamuni a Faransa.
Wata kungiya a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bukaci hukumar DSS ta binciki karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, kan zargin alaka da 'yan bindiga.
Sojojin Najeriya sun kama yaran ƙasurgumin ɗan bindiga Veior John Gata bayan musayar wuta a jihar Taraba. Sojoji sun kwato makamai da babura da dama.
Awannk kalilan bayan rantauwar kama aiki, sabon gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya naɗa sakataren gwamnati, akanta janar da kuma kwamishinan lafiya.
Masu zafi
Samu kari