Latest
Gogaggen malamin addinin Musulunci, Gwani Muhammad Sani ya rasu a Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya da Ibrahim Hassan Dankwambo sun yi jimami rashin malamin Kur'ani.
Shugaban kamfanonin Tesla da X, Elon Musk ya samu muƙami a Amurka bayan amincewa da shugaban kasar mai jiran gado, Donald Trump ya yi da nadinsa.
Yariman Saudiyya mai jiran gado, Muhammad bn Salman ya yabi shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan matakan da ya ɗauka na farfaɗo da tattalin arzikin Najeriya.
Mayakan kungiyar yan ta'addan lakurawa sun hadu da fushin hukumomin tsaron Najeriya yayin da ake korar fatattakarsu daga cikin kasar nan kafin su jawo matsala.
Shugaba Bola Tinubu ya yi alhinin rasuwar tsohon alƙalin Kotun Koli a Najeriya, Emmanuel Obioma Ogwuegbu wanda ya rasu yana da shekaru 91 a duniya.
An kara samun hadarin tankar mai a Jigawa. Tankar mai ta sake kamawa da wuta amma an kashe wutar ba tare da jawo asarar rayuka ko dukiyar al'umma ba.
Gwamnatin tarayya ta ce yan Najeriya sun kwantar da hankulansu bayan bullar sabuwar kungiyar yan ta'addan Lakurawa, domin gwamnati ta shirya kakkabe su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta karbi kasar nan a cikin durkushewar tattalin arziki, saboda haka ya dauki tsauraran matakai.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, ya yi martani kan zargin karkatar da N1.3trn da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ke yi masa.
Masu zafi
Samu kari