Latest
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za ta fara biyan sabon mafi karancin albashi na N70,000.
Rikicin cikin gida da ke kokarin daidaita NNPP reshen jihar Kano ya dauki wani salo bayan Sanata Kawu Sumaila ya gargadi shugaban jam'iyyar, Hashimu Dungurawa.
Wasu mutane da ake zargin 'yan daba ne sun kai farmaki kan mambobin jam'iyyar PDP mai adawa yayin da suke gudanar da wani taron siyasa a jihar Ondo.
Kashim Shettima ya bukaci mutanen Ondo su zabi APC a zaɓen Ondo. Ganduje ya ce APC za ta lashe kuri'u a dukkan kananan hukumomin jihar Ondo a ranar Asabar.
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya umarci rufe asusun jihar da ke dukan bankunan yan kasuwa har sai an kammala bincike inda ya yi musu gargadi.
Akwai manyan 'yan takara 4 a zaben gwamnan Ondo na 2024,: Lucky Aiyedatiwa (APC), Ajayi Agboola (PDP), Otunba Bamidele Akingboye (SDP), da Sola Ebiseni (LP).
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta ware N20bn domin gudanar da aikin samar da tsaftataccen ruwan sha a faɗin kananan hukumomi.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, ya yi magana kan amfanin cire tallafin man fetur da gwamnatin Bola Tinubu ta yi.
Matasan jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara sun fusata bisa zanga zangar da wasu su ka gudanar a babban birnin tarayya Abuja, ana neman a tsige Bello Matawalle.
Masu zafi
Samu kari