Latest
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Christopher Musa, ya bukaci sojojin Najeriya da su kara azama wajen fatattakar makiyan Najeriya domin karrama Lagbaja.
Gwamna Ƙucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya kaɗa kuri'a a zaben da ke gudsna yanzu haka, ya yabawa hukumar zabe mai zaman kanta INEC da jami'an tsaro.
Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya yi magana kan kofar-rago da rundunar sojoji ta yiwa yan ta'adda inda ya ce sun yi ta musu nasiha kan ayyukan ta'addanci.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wani malamin asibiti mai suna Rabe da ake zargin yana yiwa 'yan bindiga magani a karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina.
Tsohon daraktan hukumar tsaron farin kaya watau DSS, Mike Ejiofor ya baygana cewa kungiyar ƴan ta'adda ta Lakurawa da sabuwa ba ce, ya faɗu yadda suka shigo.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zargin 'yan kungiyar asiri ne sun yi ta'asa a jihar Ogun. 'Yan bindigan sun hallaka wani tsohon kansila har lahira.
Akwai dalilai da dama da za su iya taimakawa PDP a zaben gwamnan jihar Ondo da za a gudanar yau Asabar. Ana hasashen APC mai mulki za ta sha kasa.
Sheikh Kabiru Gombe ya gabatar da nasiha yayin bikin 'dinner' na auren yar Kwankwaso da aka yi a jihar Kano da ya tayar da kura da kuma ce-ce-ku-ce.
An gano dan takarar da zai iya lashe zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba tsakanin jam’iyyar APC da PDP. Ana ganin APC ce a gaba.
Masu zafi
Samu kari