Latest
Jam'iyyar APC ta kakryata zargin PDP na cewa ta tura 'yan daba zuwa karamar hukumar Idanre domin hargitsa zaben gwamnan jihar Ondo. APC ta ce zancen kawai ne.
A yau ne ƴan takara 18 daga jam'iyyun siyasa daban daban za su kara a zaben gwamnan jihar Edo, Gwamna Lucky Aiyedatiwa na kokarin a zaɓe shi karon farko.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan 'yan bindiga a jihar Kaduna. Sojojin na rundunar Operation Fansan Yamma sun sheke 'yan bindiga masu yawa.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa da ke takarar gwamnan Ondo a jam'iyyar APC a zaben da ake yi ya ce zai karbi kaddara idan aka yi adalci ko da bai yi nasara ba.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya sauka a Kano domin halartar daurin auren yar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da aka gudanar a yau Asabar.
Jam'iyyun siyasa sun ci kasuwar sayen kuri'u a zaben gwamnan jihar Ondo da ake yi yau Asabar, 16 ga watan Nuwamba, 2024, an rika ba mutane takarda.
Rahotannin sun tabbatar da cewa yan daba sun yi ta harbe-harbe wanda ya tilasta mazauna wan yankin Ondo shigewa gidajensu saboda fargaba ana tsaka da zabe.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya dura a Kano domin halartar daurin auren diyar Sanata Rabi'u Musa, Dr. Aisha Rabiu Musa Kwankwaso.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Labour (LP) a zaben Ondo Festus Ayo Olorunfemi ya kada kuri’a a zaben jihar da ke gudana. Bidiyo ya nuna lokacin da ya kada kuri'a.
Masu zafi
Samu kari