Latest
Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya fadi dalilin da ya sa malamai halartar liyafar diyar Kwankwaso da dan Dahiru Mangal a Kano.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce Najeriya ta amince ta shiga sabuwar kungiyar kawancen kasashen duniya saboda cimma burinta na kawar da yunwa da talauci.
Wanda ya shahara da sukan tikitin Muslim Muslim ya samu muƙami a gwamnatin Tinubu. Daniel Bwala ya sha titsiye yayin da aka masa tambayoyi kan shiga gwamant
Hukumar FBI ta sanar da kama Anas Said wanda ake zargi da kitsa harin ta’addanci da aka kai wa sojojin Najeriya a wani shingen bincike a jihar Borno a shekarar 2023.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya bayyana cewa al'ummar da yake wakilta ne kaɗai ke da ikon yanke makomarsa a siyasance ba wai shugabn NNPP na Kano ba.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya amince da biyan N70,000 ga ma'aikatan birnin Tarayya Abuja domin ragewa ma'aikatan halin tsadar rayuwa da ake ciki a Najeriya.
Fela Durotoye, tsohon hadimin Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa ya yi aiki a fadar shugaban kasa na tsawon watanni shida ba tare da an biya shi albashi ba.
Rahoton asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya fito da halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki duk da fara amfani da manufofin Bola Tinubu.
Gwamnan Benue ya yi karin mafi ƙarancin albashi zuwa N75,000 ga ma'aikata. Gwamnan ya ce ya kara albashi sama da yadda Tinubu ke biya a matakin tarayya.
Masu zafi
Samu kari