Latest
A wannan labarin, za ku ji cewa tsuguno ba ta ƙare a rikicin jam'iyyar APC yayin da reshen shiyyar Arewa ta Tsakiya ke zargin gwamnati ta ware ta.
Kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF) ta dakatar da shugabanta, Mamman Mike Osuman kan zaben Bola Tinubu a shekarar 2027 inda ya ce dan yankin za su zaba.
'Yar shekara 15, Miss Hussaina Adam da ta zama gwamnan jihar Kaduna ta kwana daya ta yiwa yaran jihar alkawarin ba su ingantaccen ilimi da kuma kare hakkokinsu.
Injiniya Faozey Nurudeen, wanda ya yi takarar sanata a inuwar Accord Party a zaben 2023, ya bar jam'iyyar, ya ce nan ba da jimawa ba zai sanar da mataki na gaba.
Jigo a jam'iyyar APC, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bukaci kungiyar ACF da ta daina sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan matsalolin Arewacin Najeriya.
Wata kungiyar matasa 'yan asalin Legas sun bukaci Seyi, dan Shugaba Bola Tinubu da ya cire tunanin zaman gwamnan jihar Legas a 2027 domin ba za su bari ba.
Jam'iyar PDP ta shigar da karar Abdullahi Ganduje wajen Bola Tinubu kan maganar kwace mulki a Oyo da Osun. Ta ce kalaman za su iya tayar da hankali
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu wanda ya nemi a ba shi damar ya sake karɓo rancen kudi daga waje.
Kwamitin tattalin arziki (NEC) ya ba jihohi uku da birnin Abuja da suka rage wa'adin mako daya kacal da su mika rahotonsu game da kirkirar yan sandan jiha.
Masu zafi
Samu kari