Latest
Babban mai binciken kudi na tarayya (AGF) ya bankado yadda aka tafka badakalar kwangilar N197.72bn a ma’aikatu, da hukumomi. Ya fitar da cikakken rahoton badakalar.
Gwamnatin tarayya ta ciyo bashin N5.63trn daga hannun masu saka hannun jari na cikin gida domin samun damar cike gibin kasafin kudin shekarar 2024.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya kafa kwamiti mai mutane 14 domin fara binciken tsohuwar gwamnatin jihar karkashin Godwin Obaseki da ta sauka.
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin da Shehu Sani ya yi na cewa ta kori ma'aikatan tarayya da aka dauka aiki da digirin kasar Benin da Togo. Ta yi karin haske.
Kungiyar gwamnonin PDP ta aika da sako ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Kungiyar ta bukaci Tinubu ya sake duba manufofin gwamnatinsa kan tattalin arziki.
An yi rashin fitaccen malami kuma shugaban kungiyar JNI, Jafaru Makarfi a jihar Kaduna a daren jiya Asabar 23 ga watan Nuwambar 2024 yana da shekaru 93.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga kasar Brazil bayan ya halarci taron kasashen G20. Tinubu ya kuma yi wasu tarurruka a.ƙasar.
Sanata mai wakiltar Gombe ta Arewa, Ibrahim Hassan Dankwambo ya sanar da rasuwar tsohon shugaban PDP a karamar hukumar Gombe, Alhaji Idris Bello.
Hadimin Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom, Aniekeme Finbarr a bangaren wayar da kan al'umma ya yi murabus daga mukaminsa domin neman kwarewa a wani sashe.
Masu zafi
Samu kari