Latest
Hukumar tattara kuɗaɗen shuga ta jihar Kano ta rufe ofishin kamfanin sufurin jiragen sama Max Air da wasu kamfanoni 2 kan rashin biyan kuɗin haraji.
Jami'an NSCDC sun cafke ɓarawon da ya sharara da sata a masallacin Juma'a na Dakata a jihar Kano. Barawon ya sace kayan wutar sola a masallacin Juma'a.
Sarkin Beni da ke ƙaramar hukumar Shira a Bauchi, basarake mafi daɗewa a kan sarauta, Muhammadu Inuwa ya riga mu gidan gaskiya a asibitin FMC a Azare.
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya fara mika tallafin tirelolin abinci da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aiko ga mutanen jihar da ambaliya ta shafa.
Isra'ila za ta tsagaita wuta a Lebanon a yakin da ta ke da ƙungiyar Hisbullah. Amurka ce ta shiga tsakanin Isra'ila da yan Hisbullah domin kawo karshen rikicin.
Wasu daga cikin shugabannin PDP na gunduma da ƙananan hukumomi sun yi zanga-zangar nuna adawa da yunkurin maido da shugaban jam'iyyar ɓa Cross River.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya gabatar da N682,244,449,513.87 gaban majalisar dokokin jihar Katsina a matsayin kasafin kudin jihar na shekarar 2025.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai hari kan jami'an tsaro na 'yan banga a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun kona matar jami'an tsaron tare da raunata mutum daya .
Hukumar NBS ta fitar da rahoton tattalin arzikin Najeriya na zango na uku na 2024. NBS ta ce an samu karuwar GDP da kaso 3.45 wanda ya zarce 2.54% da aka samu a 2023
Masu zafi
Samu kari