Latest
Mun samu wasu rahotanni da suka tabbatar da cewa kazamar fada ta barke tsakanin yan banga da kuma yaran Bello Turji a yankin Fadamar Tara da ke jihar Zamfara.
Gwamnan jihar Ekiti ya bukaci ƴan siyasar da ke tura masa sakonni ta wayar tarho su dakata haka nan domin babu abin da zai faru sai da izinin Allah.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Benue, Philip Agbese ya yabawa Bola Tinubu kan sabon kudirin haraji da ke gaban Majalisa inda ya ce yan Najeriya za su yaba masa.
Tsohon shugaban kasa, Janar Yakubu Gowon ya bayyana jin dadinsa da ganin Olusegun Obasanjo ya mulki Najeriya a 1999 bayan ya fito daga gidan yari.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan da ke tayar da kayar baya. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda guda 135 a cikin sati daya a sassan kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2023 a jam'iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gidansa da ke jihar Adamawa.
Babban banki watau CBN ya lashi takobin sa ƙafar wando ɗaya da duk bankin da ya gaza samar da isassun kudi ga kwastomominsa a wannan lokaci na karshen 2024.
Fitaccen lauya, Bulama Bukarti ya bayyana irin illar da kudirin harajin da Bola Tinubu ya kawo zai yiwa tattalin arzikin Arewa inda ya ce za a nakasa yankin.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai masu tarin yawa a hannun 'yan ta'addan.
Masu zafi
Samu kari