Latest
An tattara jerin sunayen tsofaffin makiyan shugaban kasa Bola Tinubu wadanda a yanzu suka zama abokansa. Wannan ya nuna cewa siyasa ana yinta ba da gaba ba.
Sakataren jam'iyyar APC, Dr. Surajudeen Ajibola Basiru ya samu muƙamin Jagaban Musulmai a jihar Osun bayan amincewar gamayyar limamai da malaman Musulunci.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanya ta yi yarjejeniya da kamfanin Faransa domin farfado da tashar lantarki da Lambar Rimi da ta shafe shekaru 20 ba ta aiki.
Rundunar Sojin Najeriya ta kaddamar da farmakin kakkabe 'yan bindiga a Taraba, ta kwato makamai, tare da neman goyon bayan al'umma wajen tabbatar da tsaro.
Ƙungiyar NLC reshen jihar Sokoto ta fasa shiga yajin aikin da aka shirya gudanarwa kan mafi karancin albashin ma'aikata. Ta ce ta gamsu da shirin gwamnati.
Gwamnatin Tinubu ta karbo basussukan $6.45bn daga Bankin Duniya. Yanzu haka shugaba Bola Tinubu na neman kara karbo wani rancen. Masana sun shiga damuwa.
Gwamnatin kasar Indonesiya ta sake jaddada kudurinta na taimakawa jihar Kebbi wajen inganta kiwo da zai bunkasa samun madara da nama cikin shekaru biyar masu zuwa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya ba Majalisar Tarayya shawarwari kan kudirin haraji inda ya ce ya kamata a sake duba abubuwan da ke ciki.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana noma a matsayin hanyar kawo karshen yunwa, talauci da kuma rage shigo da abinci a kasar nan. Ya fadi alfanun jami'o'in noma.
Masu zafi
Samu kari