Latest
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi magana kan kudirin haraji na Bola Tinubu, Pantami ya fadi wurare 7 da suke bukatar a sake nazari a kansu domin samun hadin kai.
Wasu daga cikin 'yan majalisar Arewa sun hade kai wajen adawa da kudirin haraji. Daga cikinsu har da 'yan jam'iyya mai mulki ta APC, inda ake neman sake duba batun.
Fadar Shugaban Kasa ta ce gyaran haraji ba zai fifita Lagos ya lalata Arewa ba kuma hukumomin NASENI, TETFUND da NITDA za su ci gaba da aiki kamar yadda aka saba.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci ta ICPC, Musa Aliyu ya tabbatar da samun yawan kyamar cin hanci inda ya ce 70% na yan Najeriya sun ki karbar cin hanci.
'Yan kwadago sun tafi yajin aiki a Kaduna, Nasarawa, Ebonyi da Cross River saboda gaza karin sabon mafi karancin albashi. NLC ta rufe ofis ofis a jihohin.
Jirgin shugaban kasa Bola Tinubu ya dura kasar Cape Town na kasar Afrika ta Kudu. Tinubu ya ce zai halarci taron kungiyar kasashen Najeriya da Afrika ta Kudu.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi murna da 'yarsa, Dr. Aisha ta zama gwarzuwar dalibai a tsangayar karatun likitanci a Jami'ar Nile da ke birnin Abuja.
Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Dan Agundi ya musanta cewa rigimar kudirin haraji ya tilasta dage auren iyalan Nasir Ado Bayero da na Sanata Barau Jibrin.
Bulama Bukarti ya tona asirin gwamanti a kan kudurin haraji. Ya ce ba tun yanzu aka fara fafutukar ba. Fitaccen lauyan ya fadi illar kudurin ga Arewacin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari