Latest
Ana shirin mayar da sunan Yusuf Maitama ga wata jami'a a Kano. Sanata Barau I Jibrin ne ya mika kudirin a gaban majalisar dattawa a ranar Talatar nan.
Gwamnatin Kwara ta ɗauki mataki kan malamar da ta ci zarafin wata 'yar bautar kasa (NYSC), inda aka rage matsayin aikinta tare da tura ta wata makaranta daban.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sace kansila da wasu mutane 8 a jihar Kogi. Yan bindigar sun bi gida gida ne suna garkuwa da mutane a yankin.
Sanata Jimoh Ibrahim mai wakiltar Kudancin jihar Ondo ya ce akwao bukatar masu hannu da shuni su riƙa biyan haraji fiye da na kowa a wannan halin da ake ciki.
Wasu 'yan bindiga sun tare hanya tare da yin garkuwa da wani limamin cocin Katolika a jihar Enugu. An fara kira ga jama'a da su yi adduo'i domin ganin ya kubuta.
Gwamna Ahmad Aliyu ya kaddamar da raba keken guragu 500 tare da fadada tallafin N10,000 ga mutane 10,000 domin inganta rayuwar masu bukatun musamman a Sakkwato.
Rundunar yan sanda ta kama gagararrun yan bindiga yayin da ta kai hari wata maboyar 'yan ta'addar IPOB da ESN a jihar Imo bayan daukar lokaci tana samame.
Daniel Bwala ya kare kudirin harajin da Shugaba Bola Tinubu ya gabatar, yana mai cewa zai tallafawa talakawa a yankin Arewa. Ya ce mutane ba su fahimci kudurin ba.
Yan kwadago sun tabbatar da cewa tun a Nuwamba, 2024, ma'aikata suka fara ganin sabon mafi ƙarancin albashi, sai dai ba a aiwatar da shi yadda ya dace ba.
Masu zafi
Samu kari