Latest
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta janye dakatarwar da ta yiwa shugabanta, Mamman Mike Osuman bayan sukar Bola Tinubu da katobararsa kan zaben 2027.
Kungiyar matasan Niger Delta (NDYC) ta bi sahun masu adawa da kudirin haraji wanda gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta mika gaban majalisa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya fusata da 'yan sanda. Ya bayyana takaicin yadda su ke aikinsu da son rai. Wannan ya biyo bayan kama mai fafutuka.
Wani matashin mai tsaron gona ya yi karfin hali. Sule Gende ya hada kai da abokansa don a sace shi. Ya nemi a biyasu miliyoyin Naira a matsayin fansa.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano, Ghali Mustapha, ya fito ya caccaki kudirin haraji wanda ya gwamnatin Bola Tinubu ta bullo da shi. Ya ce za su dakatar da shi.
Gwamnatin jihar Kano ta gano wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka'ida ba a 'Kwankwasiyya City' inda ta shata su tare da rusa wasu saboda rashin bin ka'ida.
Hukumar alhazai ta jihar Kano ta mayarwa kowane alhaji alhaji sama da N61,000 sakamakon ɗaukewar wutar lantarki a Minna lokacin aikin hajjin shekarar 2023.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Muhammad Bago ya raba tallafin miliyoyi domin bunkasa sana'o'i. Bago ya raba N250m a karamar hukumar Kontagora ga mata.
Rundunar sojojin kasar nan ta ba jama'a hakuri. Lamarin ya biyo bayan cin zarafin wasu mutane a Legas. Rundunar ta fara binciken jami'anta tare da alkawarin adalci.
Masu zafi
Samu kari