Latest
Majalisar ta dakatar da tattauna kudirin haraji. Fadar shugaban kasa ta tattauna da majalisa kafin dakatar da kudirin, matsin lamba daga Arewa na cikin dalilan.
Sanata Barau I Jibrin ya fuskanci bore irin na siyasa saboda kudirin haraji. An rika wa'azi a masallatan Juma'a bisa zarginsa da watsi da cigaban Arewa
Fitaccen jarumar Kannywood, Teema Yola ta wallafa bidiyon da ake kyautata zaton shi ne na karshe na mawaki El-Muaz Birniwa kafin rasuwarsa a daren ranar Alhamis.
Wata kotun babbar kotun shari'ar musulunci da ke Kano, ta mika sammaci ga Sanata Ibrahim Shekarau, kan rigimar wani fili da ya ba wata makarantar Islamiyya.
Allah ya yiwa fitaccen mawakin Kannywood, El'Muaz Birniwa rasuwa. An rahoto cewa ya rasu ne a daren ranar Alhamis. Jarumai da 'yan Kannywood sun yi alhini.
Bello El-Rufai, 'dan tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya fito ya musanta batun da aka yi ta yadawa cewa jami'an EFCC sun kai samame a gidansa na Kaduna.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce Muhammadu Buhari ya lalata kasa gaba daya.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya zargi wasu da mayar da lamarin kudirin haraji siyasa saboda muradunsu kan zaben 2027.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara ta zargi sabuwar kungiyar 'yan ta'addan Lakurawa da alhaki wajen dasa bama-bamai a wasu kauyukan jihar.
Masu zafi
Samu kari