Latest
Rundunar sojin saman Najeriya ta kai hari kan sansanin 'yan ta'adda a Rugan Mai Taru, jihar zamfara, inda ta hallaka 'yan ta'adda da dama tare da lalata sansanin su.
yan sanda a jihar Akwa Ibom sun kashe yan bindiga uku cikin wadanda suka sace daraktan ma'aikatar shari'a suka daure shi a cikin wani rami da 'yar uwarsa.
Gwamna Abdullahi Sule ya tabbatar da fara biyan sabon albashin N70,500, amma jihar ba za ta iya ɗaukar karin albashin da ake buƙata ba saboda rashin kuɗi.
Hedkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta bayyana nasarorin da dakarun sojojin Najeriya suka samu kan 'yan ta'adda. DHQ ta ce an kashe dubunnan 'yan ta'adda a shekara daya.
Fitaccen mawakin Kannywood, Auta Waziri ya na gayyata daukacin masoyansa zuwa daurin aurensa a ranar Juma'a, 6 ga watan Disambar 2024. Ya saki zafafan hotuna.
Rahotanni daga bakin manyan garin Okuama da ke jihar Delta ya nuna cewa Allah ya jarɓi rayuwar babban shugabansu,Pa James Oghoroko a hannun sojoji.
Kwamitin amintattu na PDP ya nuna damuwarsa kan rashin gudanar da taron NEC na jam'iyyar. Kwamitin na son ganin an kawo karshen rikicin da ya addabi PDP.
Ma'aurata mafi tsufa a duniya sun syi aure yayin da suka haura shekaru 100. Angon dan shekaru 100 ya auri yar shekaru 102. Yan uwa sun shaida auren.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ce babu wanda ya isa ya tilasta su dakatar da abin da suke ganin zai taimaki al'ummar Najeriya.
Masu zafi
Samu kari