Latest
Mamban majalisar wakilan tarayya, Benedict Etanabene ya yi ikirarin cewa ƴan majalisar LP da suka koma APC sun yi haka ne don fara shirin babban zaɓen 2027.
Wani jami'in dan sanda ya harbi 'yar uwar gwamnan Taraba, Agbu Kefas, bisa kuskure. Dan sandan ya yi harbin ne wajen kokarin dakile harin 'yan bindiga.
Dan Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana damuwa kan yadda makiya ke neman kawowa mahaifinsa tsaiko inda ya ce babu mai hana abin da Allah ya ƙaddara.
Tsagin NNPP karkashin jagorancin Agbu Major ya tabbatar da cewa matakin korar Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya yana nan daram, su ba ƴan jam'iyya bane.
Fitaccen dan daudu a Najeriya, Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya magantu kan jinin haila a jikinsa inda ya ce yana jinsa kamar cikakkiyar mace.
An jibge jami'an tsaro a kofar masarautar Bichi. An fitar da sarakan da ke dakon isowar sabon hakimi. Gwamnati ta sanar da dage nada sabon hakimi a Bichi.
APC ta fara zage damtse kafin zaben 2027. Jam'iyyar ta rasa Adamawa a zaben 2023. Ankafa kwamitin mutum takwas domin daidaita 'yan jam'iyyar kafin zaben.
Rundunar ƴan ssnda reshen jihar Tarabs ts tabbatar da faruwar hare-haren ƴan bindiga biyu a yankin Jalingo, an kashe wsta yar kasuwa da limamin coci.
Yayin da ake ta yada rade-radin za a kafa sansanin sojojin Faransa a Najeriya, rundunar tsaro ta musanta labarin, ta fadi yarjejeniyar da Bola Tinubu ya yi.
Masu zafi
Samu kari