Latest
Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA) ta yi kira ga yan kasa da su kwantar da hankulansu kan kudirin haraji da ake ta magana a kai musamman a Arewa.
Babbbar jam'iyyar adawa reshen jihar Imo a Kudu maso Yamma ta kori ɗan majalisar wakilan tarayya, Imo Ugochinyere Ikeagwonu bisa zargin rashin ɗa'a.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya ba mawaki Dauda Kahutu Rarara shawara bayan mutuwar El-Muaz Birniwa inda ya ce hakan ya kamata ya zama izina gare shi.
Ministan tsaron Najeriya, Mohammad Badaru, ya yi magana kan zama ministan tsaro a gwamnatin Bola Tinubu. Ya ce kokarin da ya yi a gwamnan Jigawa ya taka rawa.
Rahotanni sun bayyana cewa masu shagunan ɗinki a wata kasuwar zamani da ke Lafia, babban birnin jihar Nasarawa sun yi asarar kayan miliyoyin Naira.
Jam’iyyar PDP a Najeriya ta ayyana kujerar yar Majalisar Tarayya kuma diya ga tsohon gwamnan Delta, Hon. Erhiatake Ibori-Suenu babu kowa bayan ta koma APC.
Gwamnan jihar Neja tare da 'yan tawagarsa sun yi batan hanya lokacin da suka rangadin duba wasu ayyuka. Sun tsinci kansu a maboyar 'yan ta'adda a daji.
Gwamnan jihar Ribas, Sir SiminalayiFubara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi iya bakin ƙoƙarinta wajen taimakawa al'ummarsa, ya tuna yadda ake kaunarsa.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christoper Musa, ya bayyana cewa karfin sojoji kadai ya yi kadan wajen samar da tsaron kasa a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari