Latest
Rahotanni sun ce jami'an tsaro sun samu bayanan sirri cewa yan garin Bichi na shirin wargaza bikin nadin hakimi a garin wanda shi ne ake zargin dalilin daukar mataki
Hon. Bello El-Rufai ya ba da labarin haduwar shi da Adams Oshiomhole a zauren majalisar tarayya. Oshiomhole ya tambayi Bello El-Rufai game da mahaifinsu.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani manomi ya rasa ransa bayan abin fashewa ya tarwatsa shi a jihar Niger da ke Arewacin Najeriya yayin da yake dawowa daga gona.
Audu Bulama Bukarti ya ce saboda Legas da Ribas suna neman karin kudi a kawo kudirin haraji. Lauyan ya zubo tambayoyin da ya ce a amsa kafin na'am da kudirin.
Yayin da ake ta yada jita-jitar cewa annobar Korona ta dawo, Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta ƙaryata rade-radin inda ta kwantarwa al'umma hankali.
Tsohon gwamnan jihar Neja, Muazu Babangida Aliyu, ya yi magana kan masu kashe jami'an tsaro. Ya nuna cewa ya kamata ya yi a rika yi musu hukuncin kisa.
An ruwaito yadda wani ango da amaryarsa suka shiga jimami bayan da motarsu ta yi hatsari yayin da suke shirin dawowa daga ofishin daurin aure a jihar Legas.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa lamura sun koma yadda suke bayan janye jami'an tsaro a fadar Sarki Muhammadu Sanusi II a yau Asabar.
Tsohon gwamnan Niger, Mu'azu Babangida Aliyu ya barranta da yan Arewa kan sabon kudirin haraji a Najeriya inda ya ce masu sukar lamarin ba su fahimci tsarin ba.
Masu zafi
Samu kari