Latest
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda, ya yi rabon sababbin mukamai a gwamnatinsa. Gwamna Radda ya nada kwamishina da sabon shugaban ma'aikata.
'Yan sanda 'dauke da makamai' sun cafke fitacciyar 'yar TikTok a Arewa, Khadija Mai Bakin Kiss a titin gidan Zoo da ke jihar Kano. Momee Gombe ce ta sa aka yi kamun.
Masu amfani da shafukan Facebook, Instagram da WhatsApp sun fuskanci matsala. Tangarɗar ta shafi sassa da yawa a faɗin duniya, inda kamfanin META ya fara gyara.
Hafsun tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce 'yan ta'addar Boko Haram 129,417 ne suka mika wuya a watanni shida a Najeriya, daga Yuni zuwa Disamba.
Wani dan Majalisar Tarayya daga jihar Plateau, Ajang Iliya ya koma jam'iyyar APC a yau Alhamis 12 ga watan Disambar 2024 wanda hakan ya jawo tarzoma a majalisar.
Waɗanda ambaliyar Borno ta rutsa da su za su ƙara samun samun sauki. Kwamitin shugaban kasa da Ɗangote sun tattaro kayan tallafi. Adadin kayan abinci ya kai N1bn.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja ranar Laraba, 11 ga watan Disamba,.
Dan takarae gwamnan jihar Bayelsa na jam'iyyar LP, Udengs Eradiri da mataimakinsa sun sanar da ficewa daga jam'iyyar. Ya fadi inda zai koma nan gaba.
Ksramin ministan tsaron Najeriya ya nuna goyon bayansa kan kudirin haraji na gwamntin Bola Tinubu. Ya yaba da manufofinsa kan tattalin arzikin kasar nan.
Masu zafi
Samu kari